• Kashi na 38 – Zuwa garin Jena ta jirgin kasa

  • Nov 17 2015
  • Length: 15 mins
  • Podcast

Kashi na 38 – Zuwa garin Jena ta jirgin kasa

  • Summary

  • Tun da motar Philipp ta lalace, sai 'yan jaridar Radio D suka hau jirgin kasa zuwa wurin da za su dauko rahotonsu na gaba, inda abubuwan ban mamaki ke ta faruwa. Wata dama ce ga Paula da Philipp ta bincika al'amura. Yayin da Philipp ya kai motarsa wajen gyara, tuni an fara wani bincken. An sami labarin cewa wani mutum a garin Jena na nan na damun mutane yana haska su da fitila mai mugun haske. Paula da Philipp na da bukatar su leka don su binciki wannan al'amari. Don haka sai suka hau jirgin kasa suka nufi wurin da abin yake faruwa. Sai dai kuma kamar yadda yake faruwa, ba komai ne ke tafiya kamar yadda ya kamata ba. Farfesa ya yi amfani da wannan dama don ya yi bayani a kan kalmar aikatau ta "sollen" idan ta fito a jumlar bayani ko ta tambaya.
    Show More Show Less

What listeners say about Kashi na 38 – Zuwa garin Jena ta jirgin kasa

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.