• Kashi na 41 – Agaji daga sama

  • Nov 17 2015
  • Length: 15 mins
  • Podcast

Kashi na 41 – Agaji daga sama

  • Summary

  • Wakilan Radio D ba su yi nisa da binciken nasu ba. Sai kawai ga mujiya Eulalia ta bayyana a garin Jena. Watakila za ta iya kawo musu agaji. Paula da Philipp ba za su iya shiga cikin kamfanin fitilun ba saboda ginin na da tsayi. A nan Elulalia take da ranarta tun da za ta iya ganin dakunan binciken kamfanin daga sama. Wannan mujiya mai basira dai ta gano abubuwa da yawa. Amma kuma wani abin ba-zata ya faru. Abubuwan da ke faruwa sun ruda Farfesa ma. Don haka a cikin wannan kashi ya yi bayanin kalmar aikatau mai haska baya, wato "konzentrieren". Wannan wata dama ce ta nazarin wakilan suna masu haska baya.
    Show More Show Less

What listeners say about Kashi na 41 – Agaji daga sama

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.